Wannan zauren zai tattauna irin tsofaffin kalmomin hausa wadanda yanzu ba kowane bahaushe ne ya san su ba saboda zamani. Zai kuma zakulo Sana'o'in mu da al'adu na tun taletale.
Wannan zauren an ƙirƙireshi ne don tattauna matsalolinmu na yau da kullum, musamman matsalolin da su ka shafi zamantakewa, bada shawarwari ga duk wani mai neman shawara.
Wannan zaure ne da aka kirkira don kawo muku labaran dake cikin Magana Jari Ce littafi na farko da kuma tattaunawa da muhawarori game da littafin.
Har ila yau, zaure ne don tunawa da mawallafin Magana Jari Ce, Alhaji Abubakar Imam, tare da irin... moreWannan zaure ne da aka kirkira don kawo muku labaran dake cikin Magana Jari Ce littafi na farko da kuma tattaunawa da muhawarori game da littafin.
Har ila yau, zaure ne don tunawa da mawallafin Magana Jari Ce, Alhaji Abubakar Imam, tare da irin gudumawar da ya bayar a fannin rubuce-rubuce da adabin Hausa.
An kirkiri wannan zaure na "Turanci a Saukake" don samar da majalisa na musamman da masu sha'awar koyon Turanci za su ke yin musharaka da muhawara don karar juna.
Za mu ke sako darasi lokaci-lokaci, kuma idan kuna da tambayoyi za ku iya aikowa.
Wannan zauren an ƙirƙiro shi ne don fassara karin magana daga wani harshe zuwa wani. Alal Misali; daga harshen Turanci zuwa Hausa, ko Hausa zuwa Turanci. Allah ya sa mu amfana amin.