Mambobi

 • Rahmatu Lawan A wannan rana ta jumma'a ina roƙon Allah (SWA) Ya mana jagora akan duk al'amuranmu, Ya sa mu yi rayuwa, rayuwa mai amfani, Ya bamu nasara anan duniya da kuma gobe ƙiyama. Amin. Barka da jumma'a 'yan uwa
  Jan 17

 • Bakandamiya Hello
  December 11, 2019

 • Ibrahim Bolari Assalamualaikum Dafatan mun wayi gari lafiya. Ina mana fatan alkhairi, Na samu kaina a bukatar mace fiye da daya kuma ni talaka ne ???? Shin zan kara aure ko ta halin kaka inga me Allah zaiyi ko zan chanja wacce nake tareda ita in auro wata watakila ta maye gurbin wannan da ta gaza? Ina neman shawarar ku.????????
  Tue at 5:06 AM

 • Lawan Dalha https://www.youtube.com/watch?v=uXbp8mbxljw&feature=share
  October 8, 2019