Sautuka

Featured Create an Ad
 • Created Mon at 7:54 AM by Bakandamiya

  A yau shirinmu na Rayuwa da Zamantakewa ya tattauna ne da Malama Sadiya Isa Sulaiman, Chairperson na Babajo Foundation, Kaduna, game da matsalolin dake tattare da korar yara daga gidajen iyayensu. Mai gabatarwarmu Hadiza Balarabe ce ta tattauna da ita.

  . 4 Likes . 22 Plays . 197 Views
  Ba mafita ba ce korar yara daga gidajen iyayensu
  Pop-out Player
 • Created Mar 26 by Bakandamiya

  Ku saurari bayanin Professor Muhammad Arsalan Muhammad a game da cutar coronavirus. Shi dai Professor Muhammad Arsalan Muhammad na daga cikin manyan malamai da ke Tsangayar Shari’a ta Jami’ar Ahmadu Bello, kuma ya kasance mai fashin baki game da al’aumar yau.

  . 16 Plays . 115 Views
  Bayanin Prof. Muhammad Arsalan Muhammad game da coronavirus
  Pop-out Player
 • Created Mar 24 by Bakandamiya

  Ku saurari wakar sana'a na Barmani Choge mai taken 'Sakarai ba ta da wayo'.

  . 3 Likes . 30 Plays . 179 Views
  Sakarai ba ta da wayo | Barmani Choge
  Pop-out Player
 • Created Mar 5 by Aisha Abdullahi

  Ku saurari bayani bisa sabon novel da Aisha A. Yabo (Fulani) ta rubuta mai taken RAYUWARMU. Wannan sabon labari na dauke ne da abubuwan ban mamaki da al'ajabi da soyayya da kuma ban tausayi - littafi ne da yake ɗauke da labarin rayuwarmu.

  2 Comments . 1 Like . 36 Plays . 225 Views
  Rayuwarmu: Sabon Hausa novel da Aisha A. Yabo ta rubuta
  Pop-out Player
 • Created Mar 1 by Haiman Raees

  Sabuwar waƙata kenan mai suna Mairo

  2 Comments . 7 Likes . 25 Plays . 104 Views
  Mairo
  Pop-out Player
 • Created Feb 17 by Bakandamiya

  Shirin Rayuwa da Zamantakewa na wannan karo ya tattauna ne da wani dan jarida a garin Kaduna, Malam Yahaya Tasi'u Aliyu, game da muhimmaci da kuma illolin aure da wuri ga mata da maza. Mai gabatarwarmu Hadiza Balarabe ce ta tattauna da shi.

  . 3 Likes . 43 Plays . 470 Views
  Aure da wuri: Muhimmanci da Illoli | Hira da Yahaya Tasi'u A.
  Pop-out Player
 • Created Feb 14 by Bakandamiya

  A wannan lakca da aka gabatar a Sokoto, Dr Abdullah Usman Gadon Kaya ya yi cikakken bayani da fadakarwa mai tsawo game da sabubban dake kawo mutuwar aure a kasar Hausa a Najeriya.

  . 6 Likes . 37 Plays . 732 Views
  Dalilan dake kawo mutuwar aure a Arewa | Dr Abdullah Gadon Kaya
  Pop-out Player
 • Created Feb 11 by Haiman Raees

  WAƘAR Mai Sona kenan Wacee haiman ya rera a 2019

  2 Comments . 4 Likes . 30 Plays . 239 Views
  Haiman Raees Mp3
  Pop-out Player
  • Add to my Playlist
   Mai Sona (30 plays)
 • Created Feb 7 by Bakandamiya

  Ku saurari wakar fim din "Kawaye"

  . 10 Likes . 86 Plays . 283 Views
  Kawaye mukke ni da ke | Kawaye
  Pop-out Player
 • Created Feb 7 by Bakandamiya

  Ku saurari wakar "Hafiz ga ni na zo..." na Umar M. Shareef.

  . 3 Likes . 29 Plays . 164 Views
  Hafiz ga ni na zo | Umar M. Shareef
  Pop-out Player