Dacewa: Babi na daya
Posted Sep 30
Yan mata biyar ne a 'dakin. Wasu a zaune suna kwalliya wasu kuwa a tsaye suna shiryawa.
Hayaniya suke sosai a 'dakin sbd shirin nasu na bikin babbar aminiyarsu ne wato *ANEESAH*.
manyan 'yan matane masu class da burgewa ga ilimi da wayewa tareda tsantsar Hutu,
Dukkan...